Bangarenkasa da kasa, Musulmimazaunakasar Angola sun nunashakkunsuakansanarwargwamnatinkasarnakaryataharamtaaddininMusulunci da ta yi. KamfaninDillancinLabarunFaransayanakaltomajiyarkungiyarmusulmimazaunaAngonanacewa: “Abindagwamnati ta kefadayanacinkaro da abindayakefaruwa a kasa, dominkuwaana ci gaba da rufemasallatai.”
Lambar Labari: 1329823 Ranar Watsawa : 2013/12/03